Gwamnan babban bankin Najeriya wato CBN, Godwin Emefiele, ya ce tsarin tattalin arzikin fasahar zamani na da muhimmanci matuka, a kokarin da gwamnatin tarayya ke yi na kawo ci gaba a dukan fannoni a cikin shekaru masu zuwa.
Hukumar hukumar bunkasa fasahar zamani ta Najeriya NITDA, da hadin gwiwar ma’aikatar sadarwa da tattalin arzikin fasahar zamani, ta kaddamar da aikin gina cibiyar kere-keren fasahohin zamani da kasuwanci.
Hukumomin gwamnati ko kamfanoni masu zaman kansu ba sa taimaka wa jami’o’i su rayu ta hanyar kere-kere a Najeriya, a cewar wasu kwararru.
Dandalin Facebook zai ƙaddamar da wasu hanyoyin cika alkawarin da ya yi alkawarinsu tun da dadewa na ba da damar hana kansa iya tattara bayanai.