Ana sa ran mawakan biyu da aka gayyata za su bayyana ne a gaban kwamitin majalisar a ranar Talata mai zuwa.
Wannan wata alama ce da ke nuni da bunkasa da masana’antar fina-finan ta Najeriya da ake kira Nollywood ke yi a cewar kwararru a fannin shirya fina-finai.
A wannan makon fitacciyar jarumar ta fasa kwan cewa ita da Will sun rabu tun a shekarar 2016, amma ba su fadawa duniya ba.
Madonna mai shekaru 65, ta yi fitattatun wakokinta da ta yi cikin shekaru 40 da ta kwashe a fannin nishadantarwa.
'Yan sandan Sun tsare Azeez Fashola ne wanda aka fi sani da Naira Marley bisa tuhumar da ake masa da hannu a mutuwar Mohbad wani mawaki da yake karkashin wanda ake zargin kafin mutuwarshi.
Naira Marley da Sam Larry sun sha musanta hannu a mutuwar MohBad, wanda ya rasu cikin wani yanayi mai sarkakiya.
Jama’a da dama na ta dora alhakin mutuwar Mohbad akan Naira Marley wanda shi ne tsohon maigidansa da ya fara daukansa a aiki a kamfaninsa na Marlians. Naira Marley ya musanta zargin.
Baya ga shirin “Tinsel” sauran fitattun fina-finan da Charles ya fito, sun hada da “Last Flight To Abuja,” da “Impossible Relationships,” da “Dowry Man.”
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu, ya ba da umurni a hukunta duk wanda ya taka wata rawa da ta kai ga mutuwar mawakin.
Wani abu da masu kallo za su tsaya su gani shi ne, shin Raba Gardama zai iya takawa Presdo birki?
Sinead O'Connor, mawakiyar kasar Ireland, mai tsaurin ra’ayi da aka fi sani da murya mai amo, da kuma wakar da ta yi a 1990, da ake kira "Nothing Compares 2 U", ta mutu tana da shekara 56, kamar yadda kafafen yada labarai na Ireland suka sanar jiya Laraba..
Domin Kari
No media source currently available
Ya Fitattun Mutane Ke Amfani Da Kafofin Sadarwa?