Sani Garba SK na daya daga cikin fitattun jarumai da suka yi zarra a fagen fina-finan barkwanci da kuma fitowa a matsayin uba.
“Allah ya sanya alkairi ango,” fitaccen mawaki Umar M. Shareef ya wallafa a shafin Instagram din mawakin.
Mai Zanen kaya Virgil Abloh, Jagora a fannin zanen kwalliya wanda ake kwantata shi da Karl Lagerfeld na zamanin sa , ya rasu sanadiyar cutar sankara. Ya mutu a shekara 41, an sanar da mutuwar Abloh ne a ranar Lahadi daga LVMH Louis Vuitton da lakabin Off White, iri da ya kirkiro.
A ranar Lahadi kamfani na LVMH (Louis Vuitton Moet Hennessy) da kuma kamfani mallakar sa na Off-White , da ya kirkiro a 2013.
Mawakin ya yi kudurin gwada farin jininsa a kafafen sada zumunta, ta hanyar neman tarbacen kudi Naira miliyan 100, amma ya kai ga samun har Naira miliyan 200.
Wani fim da aka hada game da yadda tasirin sauyin yanayi yake a nahiyar Afirka, ya kasance wani babban abin bajinta a bikin fina-finan Faransa na shekara-shekara a birnin Los Angeles dake Amurka.
Abin da Darektan fim din Labarina Aminu Saira ya ce kan mutuwar Mahmud (Nuhu Abdullahi) a shirin.
Abin Da "Stephanie" Ta Shirin Dadin Kowa Ta Ce Game Da Wani Bidiyonta Da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce.
Lamarin ya faru ne yayin da ake daukar fim din "Rust" a kudu maso yammacin Amurka, inda Baldwin din ya kasance babban jarumi a fim din.
Dan shekara 23, Aryan Khan, shi ne babban dan Shah Rukh Khan, fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Bollywood a India.
Domin Kari
No media source currently available
Ya Fitattun Mutane Ke Amfani Da Kafofin Sadarwa?