Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Labaran Zaben 2015 Daga Ibrahim Alfa Ahmed

ZABEN2015: Hira da Nick Dazan da INEC, Maris 23, 2015
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:45 0:00

Hukumar zabe a Najeriya ta ce ko a yau aka ce a gudanar da zabe, ta kammala dukkan shirin da ya kamata na yi. A hirarsu da Ibrahim Alfa Ahmed, mataimakin darektan yada labarai na hukumar ta INEC, Nick Dazan, yace a yanzu haka kayan zabe na jihohi, kuma jibi laraba zasu isa dukkan kananan hukumomi.

ZABEN2015: An Samu Gagarumin Ci Gaba Wajen Farfado Da Babbar Kasuwar Bauchi, Babi na 2, Maris, 2015
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00

ZABEN2015: An Samu Gagarumin Ci Gaba Wajen Farfado Da Babbar Kasuwar Bauchi, Babi na 2, Maris, 2015

Domin Kari

XS
SM
MD
LG