Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Labaran Zaben 2015 Daga Ibrahim Alfa Ahmed

ZABEN2015: An Samu Gagarumin Ci Gaba Wajen Farfado Da Babbar Kasuwar Bauchi, Babi na 1, Maris, 2015
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00

Shugaban Kwamitin agaji na Babbar Kasuwar Bauchi, Ibrahim Araf,Yace sun samu nasara sosai a kokarin sake Farfado da kasuwar bayan harin bam da ya kashe mutane 8 da raunata 6 ran 22 Disamba 2014.

Daga Hagu zuwa Dama: Comrade Danjuma Bello Sarki, Shugaban Matasa na yakin neman zaben gwamna Yero da Bajoga a karkashin tutar jam’iyar PDP a Giwa, jahar Kaduna, da Shugaban Matasan jam’iyar PDP na Kaduna ta tsakiya: da Shugaban Matasan jam’iyar PDP na jahar Kaduna baki daya, Boniface Garba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG