Mata da yara su ne hare-haren da 'yanbindiga ke kaiwa jihar Borno ya fi shafa domin ana kashe masu mazajensu da 'ya'yansu maza matsa kana a kone masu muhallansu da gonakai.
Kwana kwanan nan 'yanbindiga suka kashe mutane fiye da dari da ashirin a Izhige jihar Borno wadda ke makwaftaka da jihar Adamawa sai gashi ita ma jihar Adamawa an kai mata hari
A kokarin inganta tsaro a arewa maso gabashin Najeriya daya daga cikin motocin dake dauke da karin sojoji zuwa arewa maso gabashin kasar ta samu hatsari
Kungiyar Jama’atu lil da’awati wal jihad, da aka fi sani da Boko Haram, ta dauki alhakin kashe shahararren malamin addinin Musulunci daga garin Zariya mai suna Sheikh Muhammad Awwal Albani da kuma barazanar kashe wasu sarakuna da malamai.
Manyan jami’an jihar Borno sun bayyana jin takaici da martanin da gwamnatin tarayya ta maido wa gwamnan Borno.
Lokacin da gwamnan jihar Borno ya kai ziyara Izhige an tambayeshi ko ya gamsu da aikin sojojin Najeriya sai yace suna iyakar kokarinsu amma 'yan ta'adan sun fisu makamai da karfin gwiwa furucin da ya jawo mayarda martani.
Shugabannin addini da wasu na ganin dole gwamnatin tarayya ta sake salo da kungiyar Boko Haram idan har tana son a kawo karshen tashin tashina a arewacin Najeriya
Bayan hare-haren da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai a wasu garuruwan jihar Borno dubun dubatan mutane suke fice daga gidajensu zuwa neman mafaka a garuruwan Adamawa lamarin da ya sa gwamnan jihar Bornon ya ziyarcesu.
Rikici tsakanin 'Yansanda da wasu matsa yayi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaro biyu da farin hula daya.
Yayin da yake mayarda martani kan harin kwana kwanan nan da 'yan Boko Haram suka kai a karamar hukumar Gwoza gwamnan jihar Borno yace ko dai su 'yan ta'ada ne ko kuma mahaukata
Gwamnonin arewacin Najeriya a taron da suka yi a Kaduna sun koka da halin da tsaro ya shiga a yankunansu.
Fiye da mutane dubu 10 suka arce zuwa cikin jihar Adamawa a bayan da 'yan bidniga suka sake kai farmaki a kan kauyen Izghe dake bakin iyaka a Jihar Borno
Domin Kari