Kungiyar hada kan arewacin Najeriya tace tattauna hanyoyin yaki da talauci a Najeriya a taron kasa zai fi amfani
Jam'iyyar ta APC ta ce ta fi son Jonathan din ma ya tsaya takara don zai fi saukin kayarwa a zabe.
Sai dai kuma wani direba ya gudu da kayayyakin zabe na wata mazabar da aka ba shi alhakin kai wa, kuma jami'an tsaro na nemansa.
Kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na Neja da ya jagoranci matakin korar yace sun yi haka ne bisa dalilan tsaro, amma wasu jami'an gwamnatin jihar sun ce ba a bi ka'ida ba.
Daga cikin 'yan sanda fiye da dari biyar da suka samu karin girma, kimanin 140 sun fito ne daga rundunar 'yan sanda ta Jihar Oyo.
Biyo bayan munanan hare hare da aka kai wasuwurare da dama a jihohin Borno da Yobe lamarin da ya saka dubun dubatan mutane cikin wahala wata kungiyar agaji tana tara kayan da zata kaimasu.
Bayan munanan hare-haren da kungiyar Boko Haram ta kai kan birnin Maiduguri gwamnatin jihar ta kafa kwamiti na musamman domin tallafawa wadanda ta'asar ta rutsa da su.
Yayin da kai hare-hare ke kara yawa a Kaduna wasu kungiyoyi sun zargi gwamnatin jihar da halin ko in kula.
A taron karfafa anfani da hanyoyin lalama wajen magance ta'adanci da samun zaman lafiya Kanal Sambo Dasuki yace babu abunda ya hada Musulunci da ta'adanci
An rufe makarantu a jihar Borno.
Domin Kari