Da alama dai tsugu ne bata kare ba a masarautar Kataf inda aka sake kai wani sabon hari
Yayin da za'a fara taron kasa wannan makon al'ummomin jihohn Borno da Yobe sun ce basa ganin taron zai kawo masu irin zaman lafiyan da suke bukata
Shugaban yace Boko Haram da sauran masu aikata laifi dake ta'addanci a bakin iyaka, barazana suke yi ga duk makwabtan ba Najeriya kawai ba.
Mataimakin gwamnan Jihar Borno, Alhaji Zanna Umar Mustapha, yace umurnin da aka bayar na shiga gida daga karfe 6 na maraice, na jiya jumma'a ce kawai.
Yayin da aka kashe dan sanda guda, da farar hula guda da kuma dan bindiga guda lokacin da wasu mahara su hudu kan babura suka yi kokarin fashi a Jihar Kebbi
'Yan bindigar sun kwace dukkan wadanda ake tsare da su a barikin Giwa, amma 'yan Gora da jama'ar gari sun sake damke wasu tare da 'yan bindigar sun mikawa hukuma.
'Yan Boko Haram sun kaiwa jami'ar Maiduguri hari da boma-bomai.
Boma-bomai sun tashi da sanyin a birnin Maiduguri a wani hari da yan Boko Haram suka kai.
An kashe maharan Boko Haram da yawa yayin da aka kama wasu da dama kamar yadda wannan mazaunin unguwar Bolori yake mana bayani.
Jiragen saman yaki na sojojin Najeriya sun fatattaki 'yan Boko Haram da suka kai farmaki kan Maiduguri. An kama 'yan bindiga masu yawa
'Yan Biko Haram sun kai farnaki kan sassa da dama na garin maiduguri da safiuyar yau din nan.
Makon da ya wuce ne wasu suka sace wani yaro yayin da suka bukaci a biyasu nera miliyan goma kafin su sakeshi amma daga bisan sun kashe yaron.
Domin Kari