Hantsi da karar harbe-harbe a Abuja ya saka jama’a da dama sauya hanya da ababen hawan su.
Shugaban Kwamitin Sake Shata Burtalolin Shanu, Gwamna Murtala Nyako, Yace Tilas A Gaggauta Shinge Sauran Wuraren Kiwon Da Suka Rage
‘Yan jam’iyyar APC sun makare birnin Ado-Ekiti domin kaddamar da kyamfe na gwamna Kayode Fayemi yayin da ake shirin yin zaben gwamna a watan Yuni.
Majalisar koli ta Musulmin Najeriya tayi korafi akan kujerun wakilci da aka baiwa Musulmi a taron kasa.
An kashe ‘yan ta’adda goma sha daya da kame bakwai, a lokacin da Sojojin Najeriya suka budewa wasu gungun 'yan ta’adda wuta dake kokarin tsallakawa kasar Kamaru.
Shugabanin Hukumar Kwastan na Afirka ta Yamma na Taro a Abuja Domin Shirya Daftarin da Za'a yi Amfani Wajen Ta'addanci
Domin Kari