An kashe kimanin 'yan bindiga dari biyu a gari Kala Balge a arewacin Borno.
Kungiyar kasashen turai zasu taimakawa jihohin Najeriya
Yau anyi gangami na adua a kofar ofishin jakadancin Najeriya dage birnin Washington DC.
Bayan da suka kalli bidiyon da kungiyar Boko Haram ta fitar wasu iyayen Chibok sun gane fuskokin 'ya'yansu a cikin bidiyon.
A zanga-zangar lumana da suka yi domin daliban Chibok da aka sace, matan APC na jihar Legas sun kira shugaban kasa ya sauka daga mukaminsa idan ba zai iya shugabancin kasar ba,
Yunkurin da shugaban Najeriya yayi inda ya mikawa majalisar dokokin kasar takardar neman izinin kara wa'adin dokar ta baci a jihohin nan uku dake arewa maso gabas ya sa gwamnatin Yobe tayi allawadai da bukatar shugaban.
Domin tabbatar da cewa yara mata dake cikin bidiyon da Boko Haram ta bayyana daliban Chibok ne gwamnan Borno ya gayyato wasu daga cikin malaman makarantar da daliban da suka kubuta domin su gano fuskokin yaran dake cikin bidiyon.
Mahaifin daya daga cikin yaran da aka sace yace,yana farin ciki ganin hoton bidiyon da ‘yan boko haram suka fito dashi,domin ya ga wata mai kamar ‘yar sa a ciki.
Bai dace ba a koina a duniya ace an sarrafa rayukan yaran mutane wadanda bazu jiba basu gani ba akan rikicin da akeyi.
Daya daga cikin iyayen daliban Chibok ta tabbatar cewa ta ga 'yarta a cikin jerin yaran dake cikin hotunan bidiyon da mutumin dake cewa shine shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar a baya-bayannan.
Tabarbarewar tsaro a Najeriya na son ya zama ruwan dare gama gari inda ake samu yaduwar makamai a ko ina.
Domin Kari