Rahotanni daga jihar Gombe sun ce wasu mutane da ake zaton yan knar bakin wake ne sun gamu da ajalinsu akan hanyarsu ta zuwa Bajoga.
Hare-haren da 'yan kungiyar Boko Haram ke yawan kaiwa a jihohin arewa maso gabas sun jawo cikas ga samarda wutar lantarki sun kuma durkusar da harkokin kasuwanci.
Wannan shekarar ta ga salwantar rayuka da dama a jihar Taraba sabili da rigingimun kabilanci da na addini.
Tun sha hudu ga watan Afirilun wannan shekarar aka sace 'yan matan Chibok daga cikin makarantarsu amma har yanzu shiru a ke ji kamar an shuka dusa
Yanzu haka wata sabuwa ta sake kunno kai a jihar Taraba dake Najeriya game da zargin da akewa mukaddashin gwamnan jihar cewa akwai wata kullaliya a tsakaninsa da yar takarar gwamna ta jam’iyyar adawa ta APC
Da yake anzo karshen Shekara ga labaran da suka fi daukan hankulanku a 2014.
Tawagar gwamnatin tarayya ta ziyarci Bauchi domin yin ta'aziya daga inda zata wuce zuwa Gombe
Kungiyar bunkasa addinin Musulunci ta IDN ta shirya taron fadakar da mutane matasa game da illar dake tattare da aikata miyagun laifuka.
Bam ya rutsa da wanda ya je dasashi a wani filin wasan kwallon kafa awni fili kusaa da wata makaranta a garin Fotiskum dake jihar Yobe
Yankin Wukari da ya sha fama da tashe-tashen hankula tsakanin kabilu da kabilu, Musulmi da Kirista amma sai gashi bikin kirsimati ya kawo judanya
Wata yarinya da aka tura ta aiwatar da kunar bakin wake a kasuwar Kwari dake Kano ta fada hannun mahukunta.
Rundunar sojan Najeriya ta bakwai dake Maiduguri ta sanar da samun wasu rahotanni dake cewa wasu na shirin kai hare-hare lokacin bukukuwan kirsimati da sabuwar shekara.
Domin Kari