Al'ummar arewa ta tsakiya ko Middle Belt a taiace sun yi taron koli akan matsalolin da suka addabi Najeriya
'Yan Boko Haram sun yi kokarin sake kwace garin Gombi dake jihar Adamawa.
Al'ummar yankin Maiduguri da kewaye basu yi murna da zuwan shugaba Jonathan ba sosai.
ana kyautata zaton mutane da yawa sun mutu a fashewar bom din da ya faru a kasuwar Arawa a jihar Gombe
Al'ummar yankin Mubi da aka kwati daga hannun 'yan Boko haram na fuskantar karancin jami'an kiwon lafiya.
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na Biyu ya yi kira ga Fulani da su rungumi al'adar da'a da zaman lafiya da kakansu Usman Dan Fodio ya gadar masu.
Kungiyar kare hakkin Bil 'Adama ta bada cikakken bayanin irin barnar da kungiyar Boko Haram tayi a Baga
Wasu da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari akan garin Biu dake cikin jihar Borno
Adamu Dan Borno mai sharhi akan alamuran yau da kullum yace jihar Borno ba zabe take bukata ba yanzu
Yau 'yan matan Chibok suka cika watanni tara cur a hannun 'yan Boko Haram
Rahotanni daga garin Gombe sun ce wani bom ya tashi kuma ya rutsa da rayuka
Domin Kari