An shawarci ‘yan mazan jiya ta su taimaka da kwarewarsu domin inganta harkokin tsaro a duk inda suke.
Wasu mata biyu 'yan kunar-bakin-wake sun tayar da bam cikin kasuwar mai cika da mutane a ranar Lahadi, 11 Janairu 2015.
Harin kunar bakin wake a wata kasuwar Maiduguri ya kashe kimamin mutane goma sha shidda.
Wata fashewa da ta auku a wata kasuwa da ake samun cunkoson jama’a yau asabar a arewa maso gabashin Najeriya ya kashe a kalla mutane goma sha shida sama da ishirin kuma suka jikkata.
An girke fiye da Sojoji dubu bakwai akan iyakar Najeriya da Kamaru.
Hare-haren da ‘yan Boko Haram suka kai arewacin jihar Adamawa yayi sanadiyar raba yara da iyayensu.
A yayin da ake kara samun tashe-tashen bama-bamai a wuraren da jama'a su ka fai yawa, wani kamfanin tsaro da hukumar 'yan sandan Kano sun shirya bita ma 'yan kasuwa da sauran wadanda aka fai aunawa.
Yayin da 'yan takara ke kara kaimi a neman kuri'u wasu 'yan ta'ada kuma sun soma kai hari a kansu.
Gwamnan jihar Borno ya nuna damuwar shi dangane da yadda rashin tsaro ya yawaita a yankin.
An gargadi hukumomi da su yi abun da yakamata, don magance matsalolin zabe a kananan hukumomi 13 da ke karkarshin jagorancin kungiyar Boko Haram.
Yayin da kungiyar Miyetti Allah ta kaiwa sarkin Kano gaisuwa yace an kawo masu yaki kuma suna cikin yaki
Domin Kari