Kisan Gillar Rijiyar Kurkukun Bama. A lokacin da 'yan Boko Haram suka kama garin Bama a farkon watan Satumbar 2014, sun yaudari mutanen gari da suka gudu a kan su komo a yi zaman sulhu. Bayan komowarsu, an tattara su a gidan kurkuku na Bama, inda aka shiga aka bindige akasarinsu, aka jefa gawarwakin