Ghana ta dauki kofin zakarun Afrika ‘yan kasa da shekaru 20 da yammacin ranar Asabar, baya ta lallasa kasar Uganda da ci 2-0, a wasan karshe a kasar Mauritania, nasarar da ta kai Ghana ga zama kasar Afrika ta biyu da ta dauki wannan kofi sau hudu bayan Misra.