Annobar coronavirus ta sa an dage wasanni kwallon kafa da dama a duniya a lokacin da ta barke. Kuma har yanzu, ana buga wasannin ne ba tare da 'yan kallo ba.
Sakamakon wannan wasa bayan doke Madrid da ci 2-0, na nufin ‘yan wasan Thomas Tuchel za su kara da Manchester City a Istanbul a wasan karshe na gasar ta Champions League.
Yanzu City za ta ja gefe ta jira wanda za ta kara da shi a wasan karshe tsakanin Chelsea da Real Madrid.
Nada Mourinho na zuwa ne makonni biyu bayan da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke Ingila ta sallame shi.
Galabar da Atalanta ta samu, ita ta tabbatarwa da Inter nasararta, abin da ya kawo karshen mallake kofin gasar da Juventus ta yi na wani tsawon lokaci tana lashe kofin.
Boren ya samo asali ne bayan da magoya bayan United suka fito don nuna adawarsu ga iyalan Glazers da suka mallaki kungiyar ta Manchester United, saboda sun goyi bayan kirkirar sabuwar gasar Super League da aka fasa.
Wannan nasara ta City, alama ce da ke nuna cewa mai yiwuwa, kungiyoyin Ingila ne za su kara a wasan karshe na gasar ta UEFA kamar yadda masu hasashe suka nuna.
Chelsea ta fara saita kanta akan layin kokarin lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai ta UEFA bayan da ta bi Real Madrid gida ta yi kunnen doki da ita.
Wannan kaye da Atletico ta sha, ya kara dagula al’amura, inda maki uku ya raba ta da Sevilla da ke matsayi na hudu – Sevilla ta doke Granada da ci 2-1, tana kuma da sauran wasa biyar a gabanta.
Mbappe na daga cikin fitattun ‘yan wasan kwallon kafa na duniya da aka fi nema, kuma ga dukkan alamu kakar dan wasan mai shekara 22, ta kusa yanke saka.
An yi ta ambato sunayen masu horarwa irinsu Julian Nagelsmann na kasar Jamus, tsohon kocin Juventus Massimiliano Allegri, Brendan Rodgers na Leicester City, Scott Parker na Fulham da dai sauransu.
Kocin RB Leipzig Julian Nagelmann shi ne a gaba-gaba cikin wadanda ake tunanin za su maye gurbin Jose Mourinho a kungiyar Tottenham Hotspur – a cewar marubatan kasar Ingila.
Domin Kari