Tawagar ‘yan wasan kwallon kafar Faransa a gasar wasannin Olympics da ake yi Tokyo na kasar Japan, ta lallasa abokiyar hamayyarta ta Afirka ta Kudu da ci 4-3.
“Sun sha matukar wahala. Bai dace yadda aka rika zaginsu a shafukan intanet ba. Na san akwai zafi ka ga tawagarku ta sha kaye, amma bai dace a ce ana zaginsu ba."
Akwai rahotanni da ke cewa, abokanan wasan Kane sun ce mai yi wa dan wasan ba zai koma kungiyar ta Tottenham a kakar wasa mai zuwa, saboda ana alakanta shi da tafiya kungiyar Man City.
Dan wasan Ingila Bukayo Saka ya nemi afuwar al’umar kasar Ingila saboda fenaritin da ya zubar a wasan karshe na gasar cin kofin Euro 2020 da suka kara da Italiya.
Italiya ta zaga da kofin Euro 2020 kan titunan Rome inda Firai Minista Mario Draghi ya tarbe su a Fadar Quirinal ranar Litinin.
Kafin wasan ya je ga matakin bugun fenaritin, Ingila ce ta fara sammakon zura kwallo a ragar Italiya, abin da ya ba ta damar mallake wasan gabanin a je hutun rabin lokaci.
‘Yan wasan kwallon kwandon Najeriya sun lallasa tawagar Amurka da ci 90-87 a wasan sada zumunci da suka yi gabanin a fara wasannin gasar Olympics na Tokyo.
Angel Di Maria ne ya ci wa Argentina kwallon da ta ba su nasara a minti na 22.
Ingila da Italiya na shirin karawa a ranar Lahadi a wasan karshe na gasar Euro 2020 bayan da suka yi nasarar lashe wasanninsu na semi-final.
Filin wasan kwallon kafa na Wembley, ya karbi bakuncin ‘yan kallo sama da dubu 60, wadanda aka bar su suka shiga kallon wasannin gasar Euro 2020 a filin mai dumbin tarihi.
Ingila ta kai wasan karshe a gasar Euro 2020 bayan da ta doke Denmark da ci 2-1 a zagayen semi-final, abin da ke nufin za ta hadu da Italiya a wasan karshe a ranar Lahadi.
Yanzu Italiya za ta jira tsakanin Ingila ko Denmark wadanda za su kara a ranar Laraba a daya wasan zagayen semi-final.
Domin Kari