NFF ta nada Mr. Augustine Eguavoen a matsayin kocin wucin gadi a cewar wata sanarwa da hukumar ta fitar.
Ibrahimovic, wanda dan asalin kasar Sweden ne, ya shiga wannan rukunin ne bayan da ya zura kwallonsa a karawar da suka yi da Udinese a gasar Serie A ta Italiya.
Hakan na nufin Eto'o, wanda ya lashe lambar gwarzon dan kwallon Afirka har sau 4, zai jagoranci hukumar kwallon kasar ta kamaru na tsawon wa’adin shekaru 4.
Wasanni da ke faruwa a wasan kwallon kafa na Turai a ranar Asabar.
Bari mu dubi abin da ke wakana a zagayen karshe na wasan league na zakaru a matakin rukuni, yayin da ya rage saura gurabe biyar daga cikin gurabe 16 da za a fafata akai, da kuma zakaru uku da har yanzu da ba a tantance ba a matakin rukuni rukuni.
Klopp Ya Tabbatarwa Magoya Baya; 'Mo na lafiya'
Wasannin da Za a Buga a kwallon kafar Turai Na ranar Asabar.
Tayoyin mota da aka jefar ka iya zama shara ko kuma kayan amfani. A Senegal, wasu dalibai sun kafa kamfani da ke sarrafa tsofaffin su zama abubuwan amfani.
PSG ta fitar da wata sanarwa a ranar Litinin tana mai cewa dan wasan mai shekaru 29 ya kuma yage jijiyoyin sawun sa. Shi ne na baya-bayan nan a cikin jerin raunin da ya faru.
Dan wasan PSG, Lionel Messi, ya ci kofin Ballon d’Or na shekarar 2021 bayan da yayi bajinta ta ba saban ba a wannan shekarar.
Kungiyar Paris Saint-German ta ce Neymar zai kaurace ma wasa na tsawon mako takwas saboda raunin da ya ji a idon kafa.
Domin Kari