Hugo Maradona, kanin Diego Maradona kuma tsohon dan wasan kwallon kafa ya rasu. Ya rasu yana da shekaru 52.
Hukumar kwallon kafar kasar ta Ghana ta ce ya zuwa ranar Litinin ‘yan wasa na Black Stars sun fara hallara a sansanin da ke kasar ta Qatar.
Za a fara gasar daga ranar 9 ga watan Janairu zuwa 6 ga watna Fabrairun shekarar 2022.
Za dai a fara gasar cin kofin nahiyar ta Afirka da kasashe 24 a ranar 9 ga watan Janairu a birnin Yaounde da ke Kamaru.
Jihar Borno dake Najeriya ta shafe fiye da shekara goma ta na fama da matsalar tsaro. Hukumomin tsaro a jihar dai su na ci gaba da samun nasara a yaki da suke yi da masu aikata lafuka.
Kungiyar ta Real Madrid ta ce dukkan ‘yan wasan takwas ba za su buga karawar kungiyar da Athletico Bilbao ba a wannan Laraba.
PSG na kashe euro miliyan 300 wajen biyan daukacin tawagar ‘yan wasanta inda Messi dan shekara 34 yake daukan miliyan 41 a shekara.
Ga wasanni da ke faruwa a gasar Premier, La Liga, da sauran wasannin kwallon kafa na Turai ranar Asabar.
A cewar Rohr, bai kamata a ce hukumar ta NFF ta dauki wannan mataki gab da za a fara gasar cin kofin nahiyar Afirka ba.
Gwaje-gwajen da aka yi wa Aguero bayan da ya samu matsalar numfashi yayin da yake wasa sun gano cewa yana fama da matsalar zuciya.
Dan shekara 33, Aguero ya fuskanci matsalar numfashi yayin karawar da suka yi da Alaves a gasar La Liga.
UEFA za ta sake buga gasar cin kofin zakarun Turai zagaye na 16 bayan da ta sanya sunan Manchester United cikin kuskure. Mbappé shine matashin farko dan wasa da ya zura kwallaye 100 a kungiya daya a gasar Ligue 1.
Domin Kari