Wani babban wasa da masu sha’awar kwallon kafa suka kasa suka tsare shi ne wasan Atletico Madrid da Manchester United inda ‘yan wasan kasar Uruguay Luis Suarez da Edison Cavani za su hadu.
Messi ya zubar da bugun ne a daidai lokacin da wasa ya yi zafi kuma babu wani bangare da ya zura kwallo a raga.
PSG na kokarin ganin ta kai ga matsayin lashe kofin gasar a karon farko yayin da Madrid take tunkaho da tarihin lashe gasar sau 13.
• Dan wasan Super Eagles na Najeriya ya kaddamar da gidan marayu a Legas • Newcastle tana zawarcin shahararren dan wasan Najeriya • Liverpool da Manchester United suna yakin samun matashin dan wasan Barcelona • Za’a soma fafata zagayen ‘yan 16 na gasar zakarun turai
Rabon da kungiyar ta Rams ta lashe kofin gasar ta Super Bowl tun shekaru 22 da suka gabata a lokacin tana St. Louis.
Samuel Ikepfan ne yake wakiltar kasa mafi yawan al’umma a Afrika, duk da cewa yana kuma da katin shaidar zama dan kasa a Faransa.
Sai dai sanarwar ta hukumar kwallon kafar ta Najeriya ba ta ambaci makomar Jose Peseriro da ta dauka a baya ba.
Jama’a da dama sun yi ta rera wakoki suna yawo a birnin don nuna farin cikinsu dangane da wannan nasara da ‘yan wasan kasar suka samu.
An ga Mane, wanda shi ya buga fenariti ta karshe da ta ba Senegal nasara, yana rarrashin Salah bayan da aka kammala bugun fenaritin.
Wani abin mamaki a wasan shi ne Burkina Faso ce ta fara zura kwallaye uku a ragar Kamaru cikin mintina 49.
Duka ‘yan wasan biyu zakaru ne a kungiyar Liverpool wacce ke matsayi na biyu a saman teburin gasar Premier, sai dai gasar AFCON za ta raba su.
Wannan nasara ta Egypt na nufin fitattun ‘yan wasan Liverpool, wato Mohamed Salah da Sadio Mane za su hadu a wasan karshe wanda za a yi ranar Lahadi.
Domin Kari