Har yanzu Pele ya fi kowane dan wasan Brazil yin fice. Wannan ko ya tabbata a wani jerin sunayen gwarazan 'yan wasan Brazil
A bara Ronaldo ya koma Old Trafford bayan ya baro Juventus, a halin yanzu kuma yana da ragowar shekara daya a kwantiraginsa da United.
Dan wasan ya kasance na hudu da kungiyar ta Tottenham ta yi cefanansu a wannan lokaci na bazara, baya ga Fraser Forster, Ivan Perisic da Yves Bissouma da ta siyo.
A watan Agustan bara, Lukaku ya sake komawa Chelsea akan kudi dala miliyan 118.
Fitaccen dan wasan na kasar Argentina ya kwashe shekaru da dama yana fama da matsalar amfani da hodar iblis da shan barasa. A watan Nuwambar 2020 Maradona ya mutu.
“Ina mai matukar farin cikin kasancewa tare da FC Bayern a birnin Munich,” Mane, wanda dan asalin Senegal ne ya fadawa shafin labarai na yanar gizon fcbayern.com.
Eto’o ya bugawa Barcelona wasa daga shekarar 2004 zuwa 2009, inda ya taimakawa kungiyar ta lashe kofin Zakarun Turai sau biyu da kofin gasar La Liga uku.
Ya zuwa yanzu an tantance kasashen da za su halarci gasar cin kofin duniya da kasar za ta karbi bakunci a watan Nuwamban bana.
“Ya zama dole na godewa Raul Gonzalez, wanda ke zaune a nan, ka taimaka min sosai a lokacin da na zo. Ba zan manta yadda ka ba mu kyauta ba da shawara, a lokacin da aka haifi dana Enzo. A ko da yaushe, da kai nake koyi.” In ji Marcelo.
Domin Kari