Ranar Litinin 30 ga watan Mayu ne ranar tunawa da sojoji 'Yan Mazan jiya, wadanda suka rasa rayukansu wajen yiwa Amurka yaki.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.
Ana Yajin Aiki A Najeriya Kan Batun Janye Tallafin Farashin Man Fetur
Likitocin agajin jinkai na Operation of Hope na kasar Amurka suna aikin tiyatar gyaran lebe a Bulawayo a kasar Zimbabwe
Yau ne Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, ta kai wa Sashen Hausa ziyara inda ta tattauna da mai'aikatan Sashen Hausa a kan ayyukansu na bada labarai zuwa ga masu sauraren Sashen Hausa a duk fadin duniya.
Shugaba Dilma Rousseff ta fuskanci shari’a bayan da majalisar dattawa suka kada kuri’a inda aka samu rinjaye akan tsige ta daga mukaminta kuma mataimakinta Michel Temer zai zama shugaba mai rikon kwarya.
Shugaba Mahammadu Buhari yace ba zai nemi David Cameron ya bada hakuri ba kan maganar da ya yayi na cewa Najeriya da Afghanistan na gaba akan cin hanci da rashawa.
A yau Talata, shugaban Amurka Barack Obama, ya ce zai kai ziyara Hiroshima a karshen wannan wata, inda zai zama shugaban Amurka na farko da zai je birnin na Japan, wanda wani jirgin yakin Amurka ya jefa makamin kare dangi na farko a shekara ta 1945.
Wannan shine karo na biyu da aka yi gasar wasan kwallon doki da ake kira Polo a turance a Najeriya. Wasan da mutane da yawa ke gani yana cike da ka’idoji masu wahala kuma wasan attajirai ne.
WASHINGTON, DC—Shugaban jam’iyyar Republican na Amurka yace yana ganin cewa yanzu ta tabatta da cewa kusan Donald Trump ne wanda jam’iyyar zata tsaida a matsayin dan takarar shugaban kasa bayan da ya sami nasara a zaben fidda gwanin da aka yi jiya a jihar Indiana.
Masu ayyukan ceto a Nairobi, kasar Kenya sun sake gano wata mata
Domin Kari