Sojojin Operation Lafiya Dole sun ceto wata tsohuwa da jikarta daga wani sansanin 'yan Boko Haram da suka gano suka kona da maraicen Jumma'a a cikin dajin Sambisa.
Sojojin Lafiya Dole Sun Ceto Wata Tsohuwa Da Jikarta
Sojojin Operation Lafiya Dole sun ceto wata tsohuwa da jikarta daga wani sansanin 'yan Boko Haram da suka gano suka kona da maraicen Jumma'a a cikin dajin Sambisa.

1
Wata tsohuwa da jikarta da sojojin Lafiya Dole suka ceto daga sansanin 'yan Boko Haram dake dajin Sambisa.

2
Sojojin Operation Lafiya Dole da suka ceto wata tsohuwa da jikarta

3
Sojojin Operation Lafiya Dole sun kone sansanin 'yan Boko Haram a dajin Sambisa

4
Sojojin Operation Lafiya Dole sun ceto wata tsohuwa da jikarta daga wani sansanin 'yan Boko Haram.
Facebook Forum