Shugabanin Fulanin da Sarkin Musulmin Najeriya ya wakilta don warware rikice-rikicen fulani da makiyaya sun kai ziyara kasar Ghana domin goyon bayan makiyaya da tabbatar da cewa tashin hankalin dake faruwa bai yi kamari ba. Fabrairu, 23,2018
Hotunan Ziyarar Shugabanin Fulani Zuwa Kasar Ghana

1
Ziyarar Shugabanin Fulani Zuwa Kasar Ghana, Fabrairu, 23,2018

2
Ziyarar Shugabanin Fulani Zuwa Kasar Ghana, Fabrairu, 23,2018
Facebook Forum