A kokarin rage mutuwar yara da mata wurin haihuwa, gwamnatin tarayya ta biya kudi da yawa, ga mata masu ciki da masu shayarwa domin karfafa su, su rika zuwa awon ciki a asibitocin gwamnati, su kuma rika kai ‘ya’yansu domin al’lurar rigakafin cututtuka masu kisa.