Shugaban na Sudan ya fadawa sojojin kasarsa cewa babu abinda Sudan ta Kudu ta fahimta illa bindigogi da harsasai.
Sarakunan gargajiya da masu fada a ji tsakanin al’umma suna ci gaba da bada goyon baya da hadin kai domin ceto rayukan kananan yara
Iran ta ce ta nakalci fasahar da Amurka ta yi amfani da ita ta kera jirgin saman na leken asiri
Kasar Pakistan ta hana mai kanfanin jirgin saman da wani jirginsa ya
An yi kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya ta bada fifiko kan kula da samar da abinci mai gina jiki ga mata masu juna biyu da yara
Sakamakon kuri’ar neman jin ra’ayin jama’a da dama baya bayan nan sun nun shugaba Sarkozy yana baya ga babban abokin hamayyarsa mai...
A jiya Asabar, majalisar ta bukaci a sake maido da abinda ta kira “halattacciyar gwamnatin Guinea Bissau”.
Jakadan faransa a MDD Gerard Araud yace yau Asabar kwamitin zai zauna domin kada kuri’a.
Shugaban Amurka Barack Obama ya shirya sako ta kafar ‘bidiyo’ ga Sudan
Sudan da Sudan ta kudu sun kokarin hana aukuwar barkewar yaki tsakaninsu.
An yi amanna duka sojojin hudu sun mutu cikin hatsarin karamin jirgin saman yakin mai saukar ungulu
Cibiyar raya kasashe ta Amurak-USAID zata samar da sinadarin gina jiki domin rarrabawa sama da kananan yara dubu saba’in.
Domin Kari