A harabar kotun kolin masu zanga zanga daga duka bangarorin biyu, masu goyon baya da masu adawa da dokar gameda bakin haure
Ban ki Moon ya zabi shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a matsayin daya daga cikin yan kwamitin kula da ceto rayukan mata da yara
Mutane 7 sun mutu a hare-haren bama-bamai a Nijeriya
Jami’ai sun ce wani harin bam din da aka kai a wani gidan jarida a
Shugabanin wuci gadi kasar Mali su kafa sabuwar gwamnati
Ministan lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu yace mutane biyu cikin uku a kasar na fuskantar barazanar kamuwa da cutar dundumi.
Richard Taylor wani masanin ruwa ne a Jami’ar birnin London yake cewa: abinda muke fadi a nan shine, akwai ruwa kwance karkashin kasa
Alhamis kotun shari'ar laifufukan yaki zata yankewa tsohon shugaban Liberia hukunci
Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir ya ce take-taken makwabciyarsu - kasar Sudan
Kasar Sudan tace ba zata kara tattaunawa da Sudan ta kudu. Shugaban Omar Al Bashir na Sudan ne yayi wannan furuci
Dan takarar jam’iyyar gurguzu a zaben shugaban kasa na Faransa, Francois Hollande, yana kan gaba a zagayen farko na zaben da aka yi
An bada belin George Zimmerman akn dala dubu dari da hamsin
Domin Kari