Rahotun da cibiyar hukumomin kiwon laifya ta Amurka wallafa ya nuna bayanai da aka tattara daga kasashen dake kudu da Hamadan sahara..
Ba a sa ran dan takara guda zai lashe zaben a zagayen farko, saboda haka an shirya gudanar da zagaye na biyu a ranakun 16-17 na Yuni
Shugaban kanfanin magunguna na Nigeriya na sashin Jihar Lagos ya bayyana damuwarsa a bisa karuwar kanfanonin magani na jebu a jihar
Masu zanga-zangar da su ka kutsa cikin harabar Fadar Shugaban Kasar Mali
Yayin da dubban 'yan zanga-zangar nuna kyamar yaki suka yi maci a titunan birnin Chicago domin nuna bacin ransu ga shugabannin NATO
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci Sudan ta janye
Sabon shirin da za a kaddamar jumma’a zai yi kokarin kaiwa ga mutane miliyan 50 wadanda ba su da wadatar abinci ta hanyar bunkasa jarin
An bude shari’ar Mladic ne da muwahara daga masu gabatar da kara. Tsohon janar na Sabiyawan Bosnia yana fuskantar tuhume-tuhume guda 11
Taron Kolin kasashe takwas masu arzikin masana’a
UNICEF ta bayyana cewa, har yanzu akwai kananan yara da dama da ba a yiwa allurar rigakafin shan inna ba a Najeriya
An yi kisan kare dangi na Srebrenica a 1995 lokacin da dubban fararen hula suka taru a yankin da aka ayyana a zaman tudun mun tsira na..
Sa’oi bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar Faransa, Mr. Hollande ya tashi zuwa birnin Berlin domin tattaunawa da.....
Domin Kari