Gwamnan jihar Bauchi Isa Yuguda ya bayyana damuwa dangane da sake bullar kwayar cutar shan inna a jihar.
Mr. Annan ya gayawa Mr. Assad damuwar kasashen duniya kan ci gaba d a zubda jinni da ake yi, ciki har da kisan gillar da aka yi wa maza.
Abinda ya kamata a sani lokacin haihuwa da kuma dabarun kula da jaririnki
'Yan tawayen Abzinawa da wata kungiyar Islama sun ce sun hade domin kafa kasa 'yantacciya mai bin tafarkin Islama a arewacin Mali
Misrawa da suka fusata cewa tsohon firayim ministan na Hosni Mubarak zai shiga zagaye na biyu na zaben shugaba sun dira kan ofishinsa
'Yan gwaggwarmaya a kasar Siriya sun ce an kashe sama da mutane 90 da suka hada da kananan yara
Jam’iyar Muslim Brotherhood ta gayyaci ‘yan takarar shugaban kasar da suka sha kaye zuwa wani taro da za a gudanar gobe lahadi
Wakilin gidan Rediyon Amurka da mai yi masa tafinta suna gida yanzu
A yau Asabar ce masu kada kuri’a a kasar Lesotho
Karamar hukumar Gamawa a jihar Bauchi zata shiga aiwatar da wani tsarin rigakafi mako-mako da nufin yaki da cutar shan inna.
A yayin da ‘yan Misra ke kammala kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa
Asusun bunkasa kasa da kasa Amurka USAID ya kaddamar da cibiyar jinyar masu yoyon futsari a babban asibitin Ogoja a jihar
Domin Kari