Shugabannin Abzinawan sun ce ba wai 'yancin kai na nufin ballewa daga kasar Mali ba ne, kuma ba su yarda da 'yan kishin addini ba
Akwai dan sanda daya cikin wadanda suka mutu a lokacin da dan kunar bakin wake yayi kokarin shiga hedkwatar 'yan sandan a Maiduguri
Babban jami’in harkokin tsaron kasar Ivory Coast yace wasu ‘yan bindige
Rahotanni daga Afirka ta kudu na cewa Gwamnatin kasar zata karfafa
Kungiyar kasashen Afirka za ta mika bukata ta musamman
Ana kyautata zaton cewa boma-bomai ne su ka fashe a ofishin 'yan sandan
Kungiyar likitocin kasa da kasa Doctors Without Borders, ta yiwa sama da mutane dubu dari rigakafin cutar kwalara a kasar Guinea.
Kudancin Sudan ta bayar da shawarar a ware wani babban
Laraba wani baban jami’in kamfanin mai suna Francis Ogboro ya fadawa yan jarida cewa, babu yadda za’a yi injiniyan jirgin ya bari
Alhamis ma’aikatar harkokin wajen Amirka ta bada wannan sanarwar, karkashin shirin bada tukuci domin ayi adalci.
Yau Laraba masu harin kunar bakin wake suka kashe mutane ashirin da biyu
Domin Kari