Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
Dardumar VOA
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Grace Oyenubi
Subscribe
Produced by Grace Oyenubi
Afrilu 20, 2024
Maza a Kano ta Najeriya sun bayyana mana abinda suka sani game da sankarar mafitsara Prostate Cancer da kuma zuwa asibiti duba lafiyarsu
Afrilu 20, 2024
Cin abinci masu bada kariya kamar tumatur wanda ke da sinadarin Lycopene zai taimakawa wajen rage hadarin kamuwa da cutar dajin mafitsara
Afrilu 20, 2024
Farfesa Bello Abubakar babban jami’i a asibitin dake Abuja a Najeriya ya yi bayani akan matakan kariya da maganin cutar sankarar mafitsara
Afrilu 20, 2024
Cutar dajin mafitsar Prostate Cancer miliyoyin maza a duniya ke fama da ita kuma cikin nau’ukan cututtukan dajin da maza suka fi fama da ita
Afrilu 20, 2024
Matashi a Somaliya da ya rungumi daukan dawainiyar kula da karnuka da maguna dake gararamba a unguwa ba tare da mai su ba a birnin Mogadishu
Afrilu 20, 2024
Wata manhaja mai saukaka wahalar samun gidan abinci na halal ga Musulman dake zaune a kasashen Turai
Afrilu 20, 2024
Yadda ‘yan jarida a Najeriya ke gudanar da binciken kwakwaf kan ayyukan jami’an gwamnati sannan su sanar da jama’a yadda ake kashe kudinsu
Afrilu 20, 2024
Amurka ta na cikin tsananin bukatar ma’aikata a bangaren gine-gine, a cewar wata kungiyar magina a kasar.
Afrilu 20, 2024
Masu fafutukar kare muhalli da ‘yan cin 'dan Adam sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta dakatar da ayyukan kasuwancin Shell a Niger Delta
Afrilu 20, 2024
Shekara goma bayan da mayakan Boko Haram a Najeriya suka sace ‘yan matan makarantar Chibok fiye da 270, har yanzu 82 ba su samu kubuta ba
Afrilu 20, 2024
A baya-bayan nan daruruwan mutane a Yamai babban birnin Nijar sun yi zanga-zangar adawa da ci gaba da kasancewar sojojin Amurka a kasar
Afrilu 13, 2024
Kungiyar OXFAM, ta zargi manyan kamfanonin duniya da kwashe ruwa a kasashe masu fama da talauci domin bunkasa ribar da suke samu
Afrilu 13, 2024
Abin da wasu mazauna Abuje a Najeriya ke cewa game da abinda da suka fahimta da ingantaccen kularwar lafiya
Afrilu 13, 2024
Shekaru talatin bayan kisan kiyashi da ya auku a Rwanda, har yanzu wasu daga cikin wadanda suka kubuta daga lamarin su na ci gaba da fargaba
Afrilu 13, 2024
Dr. Saleh Abba likitan iyali a Maidugurin Najeriya ya yi bayani kan muhimmancin samun kulawar lafiya mai inganci a duk inda mutum yake
Afrilu 13, 2024
Duk da cewa ba kowa ne abin ya shafa ba mutane da dama da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da sukar sabon tsarin karin kudin wuta
Afrilu 13, 2024
Kwararru sun ce ya kamata mutane su samu ingantaccen tsarin kula da lafiya a duk inda suke, ba tare da fuskantar matsin rashin kudade ba
Afrilu 13, 2024
A tattaunawarmu da Injiniya Lawal Lawal Yusuf kwararre a harkar wutar lantarki a Najeriya mun yi tambaya ko menene hukumomi ba sa yi dai-dai
Afrilu 13, 2024
Kwararre a harkar wutar lantarki a Najeriya Lawal Lawal Yusuf ya yi bayani kan sabon tsarin ganin yadda mutane ke sukar sabon shirin
Afrilu 13, 2024
Masu sana’o’i na ci gaba da fama da kalubale tun bayan karyewar gadar Baltimore da ake hada-hada sosai, harda sana’o’i ‘yan asalin Afirka
Domin Kari
XS
SM
MD
LG