Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Zambiya Wata Matashiya Mai Fafutuka Ta Dukufa Wajen Kawo Sauyi Tare Da Ba Matasa Murya


A Zambiya Wata Matashiya Mai Fafutuka Ta Dukufa Wajen Kawo Sauyi Tare Da Ba Matasa Murya
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:04 0:00

Natasha Mwansa ‘yar shekara 23 ta samu karbuwa a zukatan ‘yan Zambiya a 2014 lokacin da ta zo ta biyu wani shirin talabijin na kwaikwayon zaben shugaban kasa. Yayin da wasu ke kallon shirin a matsayin nishadi, a wurin Natasha, tamkar tsani ne na kaddamar da facutukarta ta neman shugabanci.

XS
SM
MD
LG