‘Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin gamsuwa da jawabin da Shugaba Tinubu ya yi a ranar Lahadi inda ya rarrashi ‘yan kasar da su kara hakuri kan halin da ake ciki
Wani sojan kasar Somaliya ya yi nasarar cimma wani abu da mutane da dama suke gani ba mai yiwuwa ba, hada jirgi mai saukar angulu; Kimanin mutane miliyan 600 a Afirka, wato kashi 43 cikin dari na mutanen nahiyar ba su da damar samun lantarki, da wasu rahotanni
Akalla mutum tara ne jami’an tsaro suka kashe yayin da masu zanga-zanga suka yi arangama da ‘yan sanda a lokacin da ake gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da tabarbarewar tattalin arzikin a Najeriya.
Babu wata kungiya da ta dauki alhakin harin na ranar Laraba, amma kungiyar masu ikirarin jihadi ta Boko Haram kan kai ire-iren wadannan hare-hare.
A yau Laraba, Shugaban Turkiyya Recef Tayyib Erdogan, ya yi Allah-wadai da mummunan kisan gillar da aka yiwa amini kuma 'dan uwansa, shugaban kungiyar gwagwamaryar Falasdinawa Musulmai ta Hamas, Isma’il Haniyeh.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran, Nasser Kanani a sakon ta’aziyya da ya aika kan kashe shugaban Hamas Ismail Haniyeh, ya bayyana cewa za su dauki fansa kan kisan da aka yi wa Haniyeh.
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba ayyukan kungiyar makafi a kasar Ghana da ta kaddamar da hanyoyin fadakarwa da nufin ganar da ‘yayanta abubuwan da asusun gwamnati mai kula da tallafa wa nakasassu ya yi tanadi.
A yau Talata jami’ai suka bayyana cewa, zaftarewar kasar da aka samu a wurare da dama a kudancin Indiya ta hallaka mutane 93 sannan ana fargabar kasa ta birne wasu mutanen da dama.
Domin Kari