JOS, NIGERIA — 
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan illar shaye-shayen miyagun kwayoyi kan lalata tarbiyya da kuma yadda yake haddasa komo baya ga al'umma a fannoni daban-daban.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna