Total Solar Eclipse seen over the U.S. on August 21, 2017
SPAIN: A yau juma’a dubban jama’a suka taru a wani dandali da ke Barcelona, inda suka yi shiru na wani dan lokaci domin girmama wadanda hare hare da aka kai guda biyu ya rutsa da su, wanda ya hallaka a kalla mutane 14, ya kuma raunata sama da 100.
Malaysia: An fara babban aikin gina layin dogo mai tsawon kilomita 688 a Kuantan wanda zai inganta tafiya tsakanin China da Malaysia.
Niger: Ofishin kula da hijirar mutane na MDD ya bayyana cewa an ceto bakin haure sama da dubu wadanda masu safarar mutane suka barsu a sahara tun watan Afrilu.
Masu Zanga-zanga Goyon Bayan Gwamnatin Koriya Ta Arewa Sunyi Zanga-zanga
Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam’iyyar Adawa Ya Ki Amincewa Da Sakamakon Zaben Kenya
Domin Kari