ABUJA, NAJERIYA —
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ci gaba ne da yi mahawara kan abubuwan da kasar Amurka ke yi cikin tsarin gudanar da mulki da ya sa dole sauran kasashe su nemi ilimin yin haka a kasashen su.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna