Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu, Kashi Na Biyu- Febrairu 15, 2025


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, ci gaba ne kan batun manufofi da tsarin shugaban Amurka Donald Trump kan kasashen duniya, bayan da ya koma kan karagar mulki a wa'adi na biyu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG