JOS, NIGERIA — 
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba irin tsare-tsare da sabon shugaban kasar Amurka zai iya kawowa don samar da zaman lafiya a kasashen duniya wanda ciki har da kasashe masu tasowa.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna