An yi Bukin zagayowar ranar haihuwar shugaban kasar Zimbabwe,Robert Mugabe
Zagayowar Ranar Haihuwar Shugaba Mugabe
An yi Bukin zagayowar ranar haihuwar shugaban kasar Zimbabwe,Robert Mugabe

5
Shugaban kasar Zimbabwe na murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

6
Masu fatar alheri ga shugaba Mugabe sun sanya riga mai hotonsa, ranar zagayowar haihuwarsa.