KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba yadda rashin kulawar hukumomi ka barazana ga walwalar al’umar yankin Sebore na karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna