KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun leka Jamhuriyar Nijar ne kan batun kwace hakkin aikin hakar ma’adinai daga hannun ‘yan kasar kuma aka danka shi ga wani kamfani daga kasar waje.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna