Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA:  Karyewar Gadoji A Jihar Jigawa Ta Gurgunta Hada-hadar Yau Da Kullum


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

JIGAWA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun leka jihar Jigawa a arewa maso yammacin Najeriya, inda matsalar karyewar gadodji dake kan hanyoyin mota, sanadiyyar ambaliyar ruwa ta gurgunta harkokin tattalin arzikin jama’a, yayin da al’amuran yau da kullum a yankunan suka tsaya cik.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Karyewar Gada A Wasu Kananan Hukumomin Jihar Jigawa Ya Dakatar Da Hada-hadar Yau Da Kullum, Satumba, 13, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

XS
SM
MD
LG