KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun maida hankali ne akan korafin 'yan arewacin Najeriya dake ayyukan noma a yankin Kudu maso Yammacin kasar wadanda suka ka koka da yadda gwamnatocin yankin na mayar da su saniyar ware wajen bayar da tallafin kayan noma.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna