Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar inda ya kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin Hope Uzodinma ta ya yi. Ziyarar na zuwa ne a daidai lokacin da jam'iyyar adawa ta PDP a jihar ke cewa, gwamna Uzodinma bai tabuka komai ba.
Yadda Ziyarar Shugaba Buhari Ta Kasance a Jihar Imo

1
Lokacin da jama'a suka taru don gaisawa da Buhari (Facebook/Femi Adesina)

2
Shugaba Buhari da jami'an fadar gwamnatin jihar Imo (Facebook/Femi Adesina)

3
Buhari a fadar gwamnatin Imo (Facebook/Femi Adesina)

4
Buhari yana dagawa mutant hannu a Imo (Facebook/Femi Adesina)