Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar inda ya kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin Hope Uzodinma ta ya yi. Ziyarar na zuwa ne a daidai lokacin da jam'iyyar adawa ta PDP a jihar ke cewa, gwamna Uzodinma bai tabuka komai ba.
Yadda Ziyarar Shugaba Buhari Ta Kasance a Jihar Imo

5
Buhari a ziyarar da ya kai Imo (Facebook/Femi Adesina)