Tsohon Mataimakin Shugaban Amurka, Joe Biden, wanda ya shahara a fagen siyasar Washington na kusan rabin karni, an yi hasashen cewa ya yi nasarar shugabancin Amurka kuma ya kasance za a rantsar da shi a 20 ga watan Janairu.
Yadda Wasu Amurkawa Su Ka Yi Murna, Wasu Kuma Su Ka Nuna Bacin Rai Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasar
- Binta S. Yero
- Steven Ferri
Mutane sun mayar da martani bayan kafofin yada labarai sun sanar cewa dan takarar shugabancin Amurka na Democrat Joe Biden ya lashe zaben shugaban kasar Amurka na 2020
![Zaben Amurka 2020: Masu Murna ](https://gdb.voanews.com/dafe58ed-f265-4d55-a36a-d733cec82de0_w1024_q10_s.jpg)
5
Zaben Amurka 2020: Masu Murna
![Shugaban Amurka Donald Trump yana wasan golf bayan an yi hasashen zaben shugaban Amurka na 2020 dan takarar shugaban kasa na Democrat tsohon Mataimakin Shugaban kasar Joe Biden. Filin wasa na Trump na Golf Club da ke Sterling, Virginia, Amurka Nuwamba 7, 2020 .](https://gdb.voanews.com/84138999-fca2-4b7c-a1b3-4cb74574b4f4_w1024_q10_s.jpg)
6
Shugaban Amurka Donald Trump yana wasan golf bayan an yi hasashen zaben shugaban Amurka na 2020 dan takarar shugaban kasa na Democrat tsohon Mataimakin Shugaban kasar Joe Biden. Filin wasa na Trump na Golf Club da ke Sterling, Virginia, Amurka Nuwamba 7, 2020.
![‘Yar Democrat mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris ta na magana a lokacin kamfen na zaben shugaban kasa a birnin Washington, DC.](https://gdb.voanews.com/f1ce50d9-afcd-4a27-b5a5-bcec1d44c791_w1024_q10_s.jpg)
7
‘Yar Democrat mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris ta na magana a lokacin kamfen na zaben shugaban kasa a birnin Washington, DC.
![Marianne Hoenow daga jihar Connecticut ta Amurka tana murnar nasarar zababben shugaban kasar Joe Biden da Mataimakiyar Shugaban Kamala Harris a gaban Ofishin Jakadancin Amurka kusa da Kofar Brandenburg a Berlin, Jamus, Nuwamba 7, 2020.](https://gdb.voanews.com/fa3c50c7-ecfe-42c4-a3a6-18fcef50b1d0_cx0_cy9_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Marianne Hoenow daga jihar Connecticut ta Amurka tana murnar nasarar zababben shugaban kasar Joe Biden da Mataimakiyar Shugaban Kamala Harris a gaban Ofishin Jakadancin Amurka kusa da Kofar Brandenburg a Berlin, Jamus, Nuwamba 7, 2020.
Facebook Forum