Jam'iyyar Sena mai tsattsauran ra'ayin Hindu a kasar Indiya, ta gudanar da addu'ar taya Donald Trump murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kuma yi masa addu'ar samun nasara a zabe.
Wata Jam'iyyar Indiya Ta Karrama Donald Trump

1
'yan jam'iyyar kishin Hindu ta 'Hindu Sena' ko kuma Rundunar Hindu a Hausance, su na yanka kek domin taya dan takarar shugaban kasa na Amurka Donald Trump murnar zagayowar ranar haihuwarsa a New Delhi, Talata 14 Yuni, 2016. Tun da fari, jam'iyyar ta gudanar da addu'o'i irin na 'yan Hindu domin tabbatar da samun nasarar Mr. Trump a zaben Amurka.

2

3

4
Guests at the JFK airport , during Kenya Airway's maiden direct flight to the US