Jam'iyyar Sena mai tsattsauran ra'ayin Hindu a kasar Indiya, ta gudanar da addu'ar taya Donald Trump murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kuma yi masa addu'ar samun nasara a zabe.
Wata Jam'iyyar Indiya Ta Karrama Donald Trump

5
A nan kuma dan takarar shugaban kasa na Republican, Donald Trump, yake yakin neman zabe a Jihar Florida.