Wadanda Suka Ji Rauni Daga Harin Bam A Kasuwar Wayar Hannu Ta Kano

Hotunan wadanda suka ji rauni suke kwance a asibiti da kuma wuraren da bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano

5
Wasu samarin da suka ji rauni su na kwance kan gadon asibiti a Kano, a bayan da bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano, laraba 18 Nuwamba 2015.

6