An gudanar da bikin rantsasr da sabon shugaban kasar kasar Haiti, Jovenel Moïse, Fabrairu 07, 2017.
HOTUNA: Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Haiti Jovenel Moïse

1
Bikin rantsar da shugaban kasar Haiti, Jovenel Moïse, Fabrairu 07, 2017

2
Sabon Shugaban Kasar Haiti Jovenel Moïse, ya gana shugaba majalisar kasar,
Youri Latortue bayan an rantasar da shi, Fabrairu 07, 2017
Youri Latortue bayan an rantasar da shi, Fabrairu 07, 2017

3
Bikin Rantsar da Sabon Shugaban Kasar Haiti, Jovenel Moïse, Fabrairu 07, 2017

4
Sabon Shugaban Kasar Haiti Jovenel Moïse, Fabrairu 07, 2017